NGN 0
Muna Siyar da fassararrun fina-finan kamfanin Algaita Dub studio ta wannan kafa. Za a iya turo mana sakon sanar damu fim din da ake so mu kawo shago, yayin da mu kuma zamu gabatar da shi a wannan shago.